Bakin Haure da Aka Ceto daga Tekun Bahar Rum Sun Isa Catania, Sicily Kasar Italia

Kungiyar agaji ta Red Cross tana kula da bakin hauren da suka isa garin Catania dake Sicily

Jirgin ruwan kasar Norway ya iso tashar jirgi dauke da bakin haure 239 da ya ceto daga tekun Bahar Rum. Yawancinsu 'yan kasar Eritrea ne.

Maaikatan kungiyar bada agaji ta Red Cross sun ba bakin haure sun kula da bakin haure a Catania, Sicily

Maaikatan kungiyar agaji ta Red Cross suna kula da bakin haure a Catania, Sicily

Maaikatan bada agaji na kungiyar Red Cross suna kulawa da bakin haure a Catania, Sicily.

Jirgin ruwan kasar Norway ne ya cetosu daga tekun Bahar Rum

Sojojin kasar Norway suna bada taimako wurin ceto bakin haure suna mikasu ga jamian Sicily kasar Italia

Jirgin yakin kasar Birtaniya mai suna Enterprise ke nan bayan da ya ceto bakin haure 650 daga tekun Bahar Rum

Jirgin yakin Birtaniya Enterprise bayan ya ceto bakin haure fiye da 650 daga tekun Bahar Rum ranar 6 ga watan Oktoba, 2015

Bakin hauren da maaikatan kungiyar Red Cross suka kula dasu a Catania, Sicily

Jirgin yakin Norway ne ya cetosu daga tekun Bahar Rum

Maaikatan Red Cross sun kula da bakin haure a Catania, Sicily

Bakin hauren da maaikatan kungiyar Red Cross suka kula dasu a Catania, Sicily.

Jrgin yakin Birtaniya Enterprise ya ceto bakin haure 'yan Afirka fiye da 650 yawancinsu 'yan asalin kasar Eritrea ne