VOA60 DUNIYA: Bangladesh Da Myanmar Sun Cimma Wata Matsaya Da Za Ta Ba Da Damar Kwaso Musulmi ‘Yan Kabilar Rohingya

Your browser doesn’t support HTML5

Myanmar: Bangladesh da Myanmar sun cimma wata matsaya da za ta ba da damar kwaso Musulmi ‘yan kabilar Rohingya akalla dubu 700 zuwa Myanmar, amma da yawa daga cikinsu sun ce gara su mutu da su koma.