VOA60 AFIRKA: Barkewar Cutar Sankarau a Najeriya ta Hallaka Rayukan Mutane Kusan 300

Your browser doesn’t support HTML5

Nigeria: Barkewar cutar sankarau ta hallaka rayukan mutane kusan 300 yayin da kasar ke fuskantar karancin allurar rigakafi.