Basirar AI Kamar ChatGPT Ta Fara Bullo Da Wasu Sabbin Matsaloli Na Fannin Ilmi A Kenya

Your browser doesn’t support HTML5

Basirar AI kamar ChatGPT suna zuwa da wasu sabbin matsaloli a fannin ilimi na Kenya, inda wasu daga cikin marubutan sun ce basirar AI ta na kawo musu cikas ga kasuwancin su, yayin da wasu farfesoshi ke nuna damuwa kan yadda basirar ta AI za ta bata dalibai, su koma yin cuwa-cuwa.