Bayern Munich Har Yanzu da Zafinta - 30/3/14

Bayern Munchen

A Jamus, Bayern Munich ta yi kunnen doki, a karon farko cikin wasanni 20, amma dai har yanzu wannan shi ne wasanta na 53 ba tare da an doke ta ba.