Atiku Zai Kawo Karshen Masu Garkuwa Da Jama'a

Your browser doesn’t support HTML5

Dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar adawa ta PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya nuna gazarwar gwamnati mai ci kan matakan da take dauka wajen tunkarar matsalolin tsaro a Najeriya, musamman yadda satar jama'a don neman kudin fansa yayi yawa.