Yadda Atiku Zai Magance Matsalar Tsaro A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar adawa ta PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya nuna gazarwar gwamnati mai ci kan matakan da take dauka wajen tunkarar matsalolin tsaro a Najeriya, da kuma yadda shi zai tunkari matsalar Boko Haram idan aka zabe shi.