TASKAR VOA: Bikin Kirsimeti A Amurka
Your browser doesn’t support HTML5
A Amurka a duk lokacin da bikin Kirsimeti ya zo mutane ke yiwa gidajen su kwalliya da lantarki masu kayatarwa, Ga Debra Bla da rahoton da ta hado mana daga Virginia.