Zulumin maniyyata aikin Hajin bana zai kwanta don fara bada izinin shiga Saudiyar daga ofishin jakadancin Saudin.
An samu jinkirin bada takardun biza da Saudin ta sanar da farawa tun makon jiya, wanda yasa zulumin bamamakin maganar cutar Ebola, ce ta haddasa jinkirin.