Wasannin Guje-Guje Da Tsalle-Tsalle A China

Ezekiel Kemboi na Kenya yana murna bayan da ya lashe tseren mita dubu 3 na tsallake gacci.

Dan tysallen Long Jump na kasar Cuba, Maykel D. Masso

'Yar jifar mashi ta Amurka, Erica Bougard

Mo Farah  na Britaniya yana murna bayan lashe zinari a tseren mita dubu 10

Vivian Jepkemoi Cheruiyot ta kasar Kenya tana murna bayan ta lashe zinare a tseren mita dubu 10 na mata.

Tseren mita 100 na mata wanda 'yar wasan Jamaica ta lashe

Usain Bolt na Jamaica wanda ya lashe zinari (a dama) tare da Justin Gatlin na Amurka wanda ya lashe azurfa a gudun mita 100.

Ghirmay Ghebreslassie na Eritrea yana murnar lashe gudun ya-da-kanin-wani, ko marathon