Cigaban hira Da Dr. Abbas Idriss, Shugaban Hukumar Bayar Da Agajin Gaggawa Ta Babban Birnin Tarayyar Najeriya, Abuja

Your browser doesn’t support HTML5

Dr. Abbas Idriss, Shugaban Hukumar Bayar Da Agajin Gaggawa ta babban birnin tarayyar Najeriya, Abuja ya yi bayani cewa muddin ba a rika amfani da dokokin tsara birane yadda yakamata ba,to matsalar ambalaiyar ruwa dake cin gidaje ba za ta kau ba.