Dabarar Yin Noma A Cikin Buhuna

Your browser doesn’t support HTML5

Wata kungiya mai zaman kanta a birnin Jos da ke jihar Filato a Najeriya, Community Aid Workers Initiatives a turance, ta bullo da wani shiri na yin noma a cikin buhuna a wani mataki na yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi a tsakanin matasa a birnin.
Wata kungiya mai zaman kanta a birnin Jos da ke jihar Filato a Najeriya, Community Aid Workers Initiatives a turance, ta bullo da wani shiri na yin noma a cikin buhuna a wani mataki na yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi a tsakanin matasa a birnin. Wakilinmu Iliyasu Kasimu ya ce shirin ya na kuma taimaka wa matasan da aikin yi.