VOA60 AFIRKA: Dakarun Rundunar G5 Sahel Ta Kaddamar Da Matakin Soja Na Farko Tareda Goyon Bayan Sojojin Kasar Faransa

Your browser doesn’t support HTML5

NIGER: Dakarun rundunar G5 Sahel, wadda ta kunshi kasashen Burkina Faso da Chadi, Mauritania da Niijer ta kaddamar da matakin soja na farko tareda goyon bayan sojojin kasar Faransa