VOA60 DUNIYA: Dakarun Turkiyya Na Kokarin Rufe Bakin Iyaka Da Siriya

Your browser doesn’t support HTML5

Turkey: Dakarun Turkiyya suna kokarin rufe bakin iyaka da Siriya da Katanga da bama-bamai da aka binnewa karkashin kasa, yayin da ake ci gaba da fada da kungiyar IS.