Wani bincike da Bankin Duniya ya yi a watan Yuli ya nuna cewa, kimanin rabin 'yan Najeriya, musamman matasa, su na da niyyar barin kasar don samun rayuwa mai inganci a wasu kasashe na daban, abin da bincike ya nuna cewa an samu karuwar kusan kashi 20 cikin dari na irin wadannan matasan tun daga shekarar 2014. Rahoton ya dora alhakin wannan yawan hijirar akan rashin ayyukan yi da tabarbarewar tattalin arziki, da Annobar COVID-19 ta haifar kamar yadda za a gani fassarar rahoton Timothy Obiezu daga Abuja.
Dalilan Da Suke Sa 'Yan Najeriya Yin Hijira Zuwa Kasashen Wajen Don Samun Ingancin Rayuwa
Your browser doesn’t support HTML5
Wani bincike da Bankin Duniya ya yi a watan Yuli ya nuna cewa, kimanin rabin 'yan Najeriya, musamman matasa, su na da niyyar barin kasar don samun rayuwa mai inganci a wasu kasashe na daban, abin da bincike ya nuna cewa an samu karuwar kusan kashi 20 cikin dari na irin wadannan matasan tun daga...