Dalilin Da Ya Sa A Ka Karrama Shugaba Buhari A Nijar

Your browser doesn’t support HTML5

A Nijar, an kaddamar da littafin da aka fassara zuwa Faransanci kan rayuwa da gwagwarmayar shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari. Sannan gwamnatin Nijar ta karrama shugaban Najeriyar ta hanyar sanyawa wani titi a Yamai sunan Muhammadu Buhari.