'Dan Najeriya Da Ya Kafa Tarihin Zama Magajin Gari Barkar Fata Na Farko A Colorado Springs
Your browser doesn’t support HTML5
Yemi Mobolade 'dan asalin Najeriya wanda ya zo nan Amurka karatu shekaru 27 da suka gabata, ya kafa tarihi ba kawai na zama bakar fata na farko ba, har ma da zama Magajin Garin na farko wanda ba 'dan jam’iyyar Republican ba a cikin shekaru 45 a Colorado Springs.