Wani Dattijo Mai Shekaru 60 Ne Ya Kai Harin Kunar Bakin Wake a Konduga

Your browser doesn’t support HTML5

Harin da ya auku a ranar Talata 15 ga watan Mayu, a wajen binciken jama'ar da ake shigowa da su daga daji, ya hallaka 'yan kato da gora wato Civilian JTF guda 4.