Dimokradiya a Yau: Kudurin Doka Akan Sansanin Sadarwa

SAHABO ALIYU IMAM

Shirin ya duba ko majalisar dattawa na iya kafa doka da ta sabawa kundun tsarin mulkin kasa

Shirin Dimokradiya a Yau ya duba abun da ya sa majalisar dattawan Najeriya ke son kafa wata doka da ta sabawa kundun tsarin mulkin kasa.

Ga bayani.

Your browser doesn’t support HTML5

Dimokradiya a yau: Kudurin Doka Akan Sansanin Sada Zumunta