Jami'ar Bayaro Da Ke Kano Ta Bullo Da Wani Shirin Dogaro Da Kai

Jami'ar Bayaro Kano

Dogaro Da Kai Jari

Hanyoyin dogaro da kai na da dama, wasu dalibai a jami’ar Bayaro da ke Kano sun kirkiro da wani shiri don tallafawa matasa, su zamo masu dogaro da kansu. Wannan shirin dai ya hada da wadanda sukaje makaranta da ma wadanda basu jeba. Ana koyamusu sana’oi kala da ban da ban da kuma yadda zasu tai maka ma kansu da al’umar yankinsu har ma da gwamnati kanta.

Wani babban abun damuwa anan shine yazasuyi su samu jari don fara tasu sana’ar batare da sun nemi kudun mawa daga gwamnatiba. Wannan shirin ya fito da hanyoyi don fahimtar da su yadda zasu nemi rance daga bankuna ko wasu hukumomi masu bada bashi.

Your browser doesn’t support HTML5

Dogaro da Kai