VOA60 DUNIYA: Donald Tusk Ya Amshi Takardar Gwamnatin Biritaniya, Abinda Zai Share Fagen Ficewar Kasar Daga Tarayyar Turai

Your browser doesn’t support HTML5

Belgium: A hukumance, shugaban Tarayyar Turai, Donald Tusk ya amshi takardar gwamnatin Biritaniya, abinda zai share fagen ficewar kasar daga tarayyar turai.