Dubban Mabiya Addinin Kirista Sun Gudanar Da Addu'oin Kwanaki 2

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban kungiyar hadin kan kiristoci a jihar Borno yace akwai kyakkyawar zamantakewa tsakanin musulmai da kirista a jihar.