Duk Wata Gwamnati Ta Kwarai Kamata Ya Yi Ta Tsaya Ta Yaki Cin Hanci Da Rashawa - Kwankwaso

Your browser doesn’t support HTML5

Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, mai neman takarar shugabancin Najeriya karkashin inuwar sabuwar jam'iyyar NNPP ya bayyana cewa duk wata gwamnati ta kwarai kamata ya yi ta tsaya tsayin daka ta yaki cin hanci da rashawa ba tare da duba wani bangare, addini ko wani yare ba.