#EndSARS: An Kafa Dokar Hana Fita Tsawon Sa'oi 24 a Lagos da Jos

Zanga zangar EndSARS a Kano.

People demonstrate on the street to protest against police in Legas.

Zanga Zangar EndSARS a Abuja.

Zanga zangar EndSARS a Jos.

Zanga zangar EndSARS a Jos.

An Kona Ofishin Yan Sanda a Legas

Zanga Zangar EndSARS a Abuja.

Zanga Zangar EndSARS a Abuja.

People demonstrate on the street to protest against police in Legas.

Zanga Zangar EndSARS a Abuja.

Mutane suna zanga zanga a kan titunan biranen Jos, Abuja, da Legas na kin amincewa da cin zarafi da kuma kuntatawa al'umma da 'yan sanda ke yi.