'Yan Ci Ranin Dake Tsallakawa Turai

Dan sandan Hungry da Iyalan 'Yan Ci Rani a Tashar Jirgin Kasa, Satumba 3, 2015.

 

Dan Sanda na jira a tashar jirgin kasan Keleti da ke Budapest, yanzu ana barin 'yan Ci Rani su shiga tashar amma a yanzu jiragen da ke jigila kai tsaye daga Budapest zuwa  kudancin turai zuwa sun daina aiki har sai wani lokaci. Satumba 3, 2015.

 

'Yan Ci Rani Suna Kokarin Shiga Jirgin Kasa a Tashar Jirgin Kasar Keleti a Budapest Satumba 3, 2015.

 

'Yan Ci Rani Sun Kwana A Tashar Jirgin Kasar Keleti Dake Budapest Satumba 3, 2015

 

Wasu Daga Cikin  'Yan Ci Ranin Da Suka Kwana A Kusa Da Tashar Jirgin Budapest, Satumba 3, 2015.

 

Yan Ci Rani Sun Ceci Wani A Gabar Teku Daga Libiya, Suna Murnar Isar Su Tashar Jiragen Ruwan Kasar Itali Dake Cagliary, Satumba 3, 2015.


 

Yan Ci Rani Daga Syria Da Afganistan Suna Murnar Isar Su Gabar Teku A Kasar Girka, Satumba 3, 2015.







 

Wani Mai Yana Ba 'Yan Ci Rani Taimokon Abinci Da Kayan Marmari A Gaban Ofishin Lafiya zamantakewar Jama'a A Jamus Satumba 3,2015.

 

Abdullah Kurdi Mahaifin Aylan Kurdi Mai Shekaru Uku Yana Kuka A Yayin Da Yake Barin Garin Garin Morgue Da Ke Mugla, Satumba 3, 2015.

 

Wani Jami'in Tsaro Dauko Gawar Wani Yaro Dan Cirani Bayan Da Dama Sun Rasa Rayukan Su, Wasu Kadan Daga Cikin Su Kuma Suka Bace A Yayin Da Kwale kwalen Da Ya Dauko Su Zuwa Kasar Girka Ya Nutse, Satumba 3,2015.




 

Masu Neman Mafaka Na Neman Kayan Sawa A Wani Sansanin Da Ke Brussels, Satumba 3, 2015.



 

'Yan Ci Ranin Da Aka Ceta Daga Gabar Ruwan Libiya Suna Hangen Tsibirin  Sadiniya, Satumba 3, 2015.




 

'Yan Ci Rani Sun Tunkari Wurin Bincike A Iyakar Arewacin Kasar Girka Inda Suke Tsallakawa Zuwa Yammacin Masadoniya, Satumba 3, 2015.


 

'Yan Ci Rani Suna Karbar Kyaututtuka Masu Tsoka A Gaban Tashar Jirgin Budapest, Satumba 3, 2015.




 

'Yan Ci Rani Sun Tsaya A Kusa Da Sansanin Da Aka Sawa Suna New Jungle, Satumba 3, 2015.



 

'Yan Ci Ranin Dake Tsallakawa Turai