FADI MU JI: Gudunmawar Mata Wajen Ginin Al’umma Muryar Amurka

Your browser doesn’t support HTML5

Dandalin Fadi Mu Ji zai waiwayi mata domin tattauna irin halin da suke ciki a yau. Wanne irin kalubale mata suke fuskanta wajen cimma burinsu a rayuwa? Ku kasance da shirin Fadi Mu JI kai tsaye ta shafin Facebook yau Laraba da missalin karfe 6 na yamma agogon Najeriya da NIjar.