FADI MU JI: Tsokacin Matasa Kan Maganar Da Buhari Ya Yi Na Cewa Su Cima Zaune Ne

Your browser doesn’t support HTML5

Tsokacin Matasa Kan Maganar Da Buhari Ya Yi Na Cewa Su Cima Zaune Ne Shugaba Buhari ya yi tsokaci jiya a wata hirarmu da shi kan kalaman da ya yi dangane da matasa. Ku me kuka fahimta da kalamansa a can baya?