FADI MU JI: Zamba Cikin Aminci

Your browser doesn’t support HTML5

Menene ra'ayinku game da sabon salon yin rub da ciki da kudaden al'umma da kuma dangantashi da al'mara a Najeriya? Kamar labarin macijin da ya hadiye makudan kudade?