Falasdinawa 17 Suka Mutu Yayin Zanga-Zanga A Zirin Gaza

Your browser doesn’t support HTML5

Rundunar Sojin Isra’ila ta bayyana cewa sojojinta sun bude wuta ne akan zanga-zanga mafi girma cikin ‘yan shekaru da Falasdinawa ke yi a kusa iyakarsu da Falasdinu.