Farfesa Ghali Sadiq Ya Mana Karin Haske Kan Takaddama Akan Zaben Shugaban Kasa

Your browser doesn’t support HTML5

Munji ta bakin Farfesa Ghali Sadiq na jami’ar Abuja, mai sharhi ne kan al’amuran siyasa a Najeriya, akan yadda yake kallon wannan takaddama ta zaben shugaban kasa.