VOA60 Afirka: Firayin Ministan Kasar Mali Soumeylou Boubeye Ya Kai Ziyara Garin Menaka Dake Iyakar Kasar da Nijar,

Your browser doesn’t support HTML5

Firayin ministan kasar Mali Soumeylou Boubeye ya kai ziyara garin Menaka dake iyakar kasar da Nijar, inda aka yi mummunan tashin hankali kwanan nan.