Ga Wasu Daga Cikin Wasannin Gasar Kwando Na Afirka Daga Rwanda

Your browser doesn’t support HTML5

A karshen makon jiya ne aka fara gasar wasannin kwallon kwando ta Afrika a birnin Kigali na Rwanda. An yi wasanni da dama kawo yanzu. Ga wasu daga cikin wasannin da aka yi a wannan makon.