Gasar Cin Kofin Afirka ta 2017

Your browser doesn’t support HTML5

Gasar ta 2017 ta hada da kungiyoyi daga kasashen Gabon, Guinea-Bissau, Aljeriya, Zimbabwe, Cote D'Ivoire, Togo, Burkina Faso, Kamaru, Tunisiya, Senegal, Kwango-Kinshasa da kuma Morocco.