Sunayen Wadanda Suka Lashe Gasar Kacici-Kacici Ta Dandalin VOA

Muna mika sakon taya murna ga masu sauraronmu 10 da suka lashe Rigar DandalinVOA a gasarmu ta farko:
  1. Balkisu Mohammed Yabo, SOKOTO
  2. Winifred Ambi, PO Box 77 Gwantu, KADUNA
  3. Zaidu Bala Kofa Sabuwa, Birnin Kebbi, KEBBI
  4. Anas Saminu Ja'e, KANO
  5. Aminu Abdu Bakanoma, Sani Mai Nagge, KANO
  6. Shehu Warshu Dandago, KANO
  7. Isma'ila Mai Fetur Tashar Bawa
  8. Mohammed Buhari, Dan Agaji, Deba, GOMBE
  9. Mai lambar waya 0818-374-66** (ba mu rubuta lambobi biyu na karshen ba sai mun tuntubi wannan mai sauraro mun samu sunansa)
  10. Babah Nwachukwu, Jekadafari, GOMBE
Ku kasance tare da DandalinVOA dare da rana domin jin labarai da dumi-duminsu, da kuma wakoki daga kowace kusurwa ta duniya.