Gasar Naurar Robot Mai Aikatau A Washington DC

Robotics Competition 2017

 Gasar Na'urar Robot Mai Aikatau

Gasar Na'urar Robot Mai Aikatau: Dalibai daga kasashe dabam-dabam suka rarrabu zuwa tim dabam-dabam tare da wasu kasashe don ganin wane tim ne da na'urorinsu suka fi kwashe kwallayen da aka zuba.

Tawagar Kamaru

Tawagar Ghana wadanda duk mata ne.

Tawagar Najeriya tare da na'urar da suka hada mai iya daukar kwallo da sauran tarkace kan ruwa.

Tawagar Najeriya