Ghana Na Shirin Kaddamar Da Tashar Samar Da Wutar Lantarki Daga Hasken Rana

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumomin Ghana su na shirin kaddamar da wata tashar samar da wutar lantarki daga hasken rana da aka gina akan madatsar ruwa ta Bui, wadda za ta rika samar da lantarki mai karfin megawat biyar,