A Najeriya, Gobara Ta Lakume Rumfunan 'Yan Gudun Hijira 232, A Sajeri Dake Muna A Jihar Borno

Your browser doesn’t support HTML5

Gobara ta lake rumfunan 'yan gudun hijira 232, a wani kauyen sajeri dake muna ta jihar Borno a cewar hajiya Yabawa Kolo, shugabar hukumar SEMA.