Golden State Zakarun Bana na {NBA} Kwallon Kwando

Dan wasan gaba na Golden State Draymond Green rike da kofin zakarun kwallon kwando na bana tare da  Peter Guber,mai kungiyar ta Golden state.

Stephen Curry (30) a bangaren dama da Andre Iguodala (9) 'yan  kungiyar Golden state suna murnar bayan da suka zama zakarun bana, 16, ga watan Yuni,2015.

'Yan kungiyar Golden State, rike da kofin da suka lashe suna nuna murnarsu, ranar Laraba 17, ga watan Yuni. 2015.

Magoyan bayan Cleveland Cavaliers a lokacin da aka  kusa tashi wasa, an dai tashi wasan Cleveland nada 97, Jaruman Oakland wato Golden state nada 105. 16, ga, watan Yuni. 2015.

Magoya bayan Golden state a birnin Oakland na Califonia suna bikin murnar nasarar lashe kofin.16, ga watan Yuli. 2015.

Lebron James, dan wasan Cleveland Cavaliers, zai jefa kwallo a gidan 'yan Golden State. 16, ga watan Yuni, 2015.
 

Festus Ezeli, dan wasan Golden state, ya rike wuyar JR Smith, dan wasan Cleveland Cavaliers. 16, ga watan Yuni, 2015.

Draymond Green, dan wasan Golden State, ya hana Timofey Mizgov, dan Cleveland Cavaliers jefa kwallo raga.
 

Lebron James, na Cleveland Cavalier a lokacin wasan su da Golden State, 16, ga watan Yuni,2015.

'Yan kungiyar Golden State a cikin yanayi farin ciki bayan da suka lashe kofin kwallon kwando na NBA, na bana.17, ga watan Yuni,2015.

Les Golden State Warriors ont remporté le sixième match des finales du championnat nord-américain de basketball, la NBA, face aux Cavaliers mardi soir, à Cleveland.