Gwamnatin Jihar Kano Za Ta Bullo Da Sabbin Matakan Kawo Karshen Fashewar Tukunyar Gas
Your browser doesn’t support HTML5
Gwamnatin jihar Kano a Najeriya za ta bullo da sabbin matakai don kawo karshen yawaitar fashewar tukunyar gas daya kashe mutane da dama yayin da wasu sama da 50 suke kwance a asibiti bayan fashewar tukwanen gas a lokuta 4 cikin wata guda a jihar.