Gwamnonin Arewa Sun Bukaci Taimakon Amurka Wajen Shawo Kan Matsalar Tsaro

Your browser doesn’t support HTML5

Gwamnonin wasu jihohin arewa maso yamma da maso tsakiyar Najeriya sun bakci kasar Amurka ta taimaka musu wajen magance matsalar tsaro da ta addabi jihohinsu.