Haihuwar Da Namiji Shine Matakin Tsaro Ga Iyaye?

Sanin kowane cewar makota sune dangi na kusa ga al'umma. Amma sai ga shi ansamu akasin haka A jahar Kano. Inda ake muzgunama wata baiwar Allah.

Your browser doesn’t support HTML5

Cin Zarafi Ga Mata - 2'23"