Harin Boko Haram A Kasar Kamaru

Your browser doesn’t support HTML5

Mutane da dama sun rasa rayukansu a lokacin da 'yan Boko Haram suka kai wani harin bam a garin Keraoua dake bakin iyaka da Najeriya a kasar Kamaru.