Hira Da Dakta Dr. Sa'adou Habou, Likitan Kwakwalwar
Your browser doesn’t support HTML5
Dr. Sa'adou Habou, likitan kwakwalwar a sashen dake kula da masu tabin hankali a babban asibitin Maradi, ya yi mana karin bayani a game da lalurar ta’ammali da miyagun kwayoyi.