Hira Da Tsohon Zakaran NBA Ba’amurke Dan Asalin Najeriya, Ike Diogu

Your browser doesn’t support HTML5

Ana ci gaba da fafatawa a gasar kwallon kwandon nahiyar Afirka ta farko da ake yi a Kigali, Rwanda, wanda hukumar kwallon kwando ta Amurka NBA ta dauki nauyi tare da hadin gwiwa da VOA. ​Wannan hira an nade ta ne da harshen Ingilishi.

Ana ci gaba da fafatawa a gasar kwallon kwandon nahiyar Afirka ta farko da ake yi a Kigali, Rwanda, wanda hukumar kwallon kwando ta Amurka NBA ta dauki nauyi tare da hadin gwiwa da VOA.

A shirin wasanni na VOA, wato “Sunny Side of Sports”, Mike Mbonye, ya tattauna da Ike Diogu, wanda tsohon zakaran gasar NBA ne, kuma kyaftin din ‘yan wasan Najeriya na bangaren maza. A cewar Diogu, wannan gasa, za ta kara sa wasan kwallon kwando ya kara karbuwa a nahiyar.

Wannan hira an nade ta ne da harshen Ingilishi.