Hira Ta Musanman Da Gwamnonin Arewacin Najeriya Akan Magance Matsalar Tsaro

Your browser doesn’t support HTML5

"Mun kama wani Mai Unguwa da ya karbi toshiyar baki har Naira dubu dari bakwai aka zo aka kashe mutane 34 a kauyensa" in ji Gwamnan jihar Katsina Dikko Radda yayin wani tattaunawa na musanman da Muryar Amurka ta yi da Gwamnonin Arewacin Najeriya a birnin Washington DC.