Hotuna da Dumi-Duminsu daga Kofin Duniya 2014, Brazil, 13 Yuli 2014

Dan wasan Jamus Mario Goetze, 13 Yuli, 2014.

Shugabar Jamus Angela Merkel da Kofin Duniya, Rio de Janeiro, 13 Yuli, 2014.

Dan wasan Argentina Gonzalo Higuain da dan wasan Jamaus Manuel Neuer, 13 Yuli, 2014.

Dan wasan Jamus Jerome Boateng da 'yan wasan Argentina Ezequiel Lavezzi da Lionel Messi, 13 Yuli, 2014.

Dan wasan Jamus Bastian Schweinsteiger, 13 Yuli, 2014.

Dan wasan Jamus Mario Goetze ya ci goln, Maracana, Rio de Janeiro, 13 Yuli, 2014.

Dan wasan Jamus Mario Goetze ya ci goln, Maracana, Rio de Janeiro, 13 Yuli, 2014.

Dan wasan Argentina Lionel Messi ya ci goln, Maracana, Rio de Janeiro, 13 Yuli, 2014.

Jamus 1 - 0 Argentina, 13 Yuli, 2014.

Kofin Duniya 2014: Kungiyar mai kyau a duniya!

Kofin Duniya 2014: Kungiyar mai kyau a duniya.