Hotuna daga Wajen da Bom ya Fashe a Maiduguri, Junairu 14, 2014

Mutane suna gudu yayin da hayaki ke shiga cikin samaniya bayan da bom ya fashe a inda sojoji ke girke a garin Maiduguri, Junairu 14, 2014.

Masu agajin gaggawa sun zagaye gawarwaki bayan da wani dan harin kunar bakin ya tayar da bom dake cikin mota a wani waje da aka ajje sojoji a Maiduguri, Junairu 14, 2014.

Wata mota ta fashe a wani waje inda sojoji ke girke a cikin kasuwar Maiduguri ran 14 ga watan Junairu, 2014 inda a kalla mutane 17 suka mutu, tare da hargitsin mutane da sojoji, Junairu 14, 2014.

Artists perform in central Saint Petersburg to mark April Fools' Day.