Hotunan Janaizan Marubuci Litattafai Chunua Achebe
Chinua Achebe wanda aka haifa a Najeriya marubuci ne na nahawu.
Wani mutum sanye da wata atamfa mai dauke da hoton marubuci Chinua Achebe a wajen jana'izar shi a Awka, Najeriya. Laraba, Mayu 22, 2013.
Wannan hoton wani basaraken Alumar kabilar ne shima yake sanye tufafinda akaduga hoton Chinua Achebe. A wajen wan nan janaizan donkarrama mamachin.
Wannan isowar motar dake dauke da gawan Mawallafi marigayi Chinua Achebe ne a Awka yau laraba 22 ga watan maris, 2013 .
Masu shirye shiryen Bisne gawan Chinua Achebe ne ke kokarin dora akwatin dayake dauke da mamacin akan wani mumbari ,wanda yake shima wani tsari ne daga cikin bukukuwan janaizan.
.
Police officers attend an event to celebrate the life of late author Chinua Achebe in Awka, Nigeria, Wednesday, May 22, 2013.
Men wear African print fabric bearing the image of the late author Chinua Achebe, in Awka, Nigeria, Wednesday, May 22, 2013.
Police officers stand guards under a giant poster of late author Chinua Achebe, as part of an event in Awka, Nigeria, Wednesday, May 22, 2013.