Hotunan 'Yan Gudun Hijrar Sudan ta Kudu Dake Tsere wa Zuwa Uganda

Wani yaro dan shekaru 7 John Wesley tare da mahaifinsa na shirin tsallaka iyaka Busia zuwa kasar Uganda, Afrilu 1, 2017.


.

Yara 'yan gudun hijra Sudan ta Kudu na wasa a sansanin 'yan kudun hijra Imvepi dake yankin Arua a kasar Uganda, Maris 31, 2017 

 

Yara 'yan gudun hijira Sudan ta Kudu na wasa a sansanin 'yan kudos hijra Bidibidi dake yankin Yumbe a kasar Uganda, Maris 31, 2017 
 

Wata matashiya Marina tare da mahaifiyarta na shirin kammala takardun neman tallafi a sansanin Imvepi dake Arua, Uganda Maris 31,2017

 

Ana yi wa wata yarinya matashiya allurar rigakafi a sansanin Imvepi dake Arua, Uganda Maris 31,2017
 

Wani dan gudun hijran Sudan ta Kudu na gyara takalminsa a sansanin 'yan gudun hijra  Afrilu 06, 2017