Hukumar Kula Da Yanayi Ta Najeriya Ta Yi Gargadin Cewa Za A Samu Saukar Ruwan Sama Mai Yawa Da Wuri A Bana Tare Da Ambaliya A Was

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumar Kula Da Yanayi Ta Najeriya Ta Yi Gargadin Cewa Za A Samu Saukar Ruwan Sama Mai Yawa Da Wuri A Bana Tare Da Ambaliya A Wasu Jihohin Kasar. Wasu mutanen miliyan biyu sun rasa muhallansu, yayin da dubban gidaje da gonaki da dukiyoyi na biliyoyin Naira suka lalace.